Da alamun shirye-shiryen gudanar da babban taron hafizan Alkur’ani Mai Girma sun kankama a Abuja, inda manyan allunan sanarwa ...
Ana tuhumarsa ne da laifi guda na kisan kai wanda hukuncin sa kisa ne, wanda ya saba da sashe na 221 kundin “penal code”, na ...
Manchester United wadda ke fatan komawa kan ganiya, za ta buga manyan wasanni a shekarar. United za ta je Anfield, domin fuskantar Liverpool a Premier League ranar 5 ga watan Janairu ɗaya daga ...
Rahotanni sun bayyana cewa shugabannin Syria sun bai wa wasu masu ikirarin jihadi daga wasu ƙasashe manyan muƙamai a rundunar sojin ƙasar. Ƙungiyar Hayat Tahrir al-Sham (HTS), wadda ta karɓe ...