An sayar da takalmin da Michael Jordan ya saka ... haura hasashen da kamfanin gwanjon Sotheby ya yi na $2 million, amma bai kai $4 million da aka ce za a iya samu ba. Kamfanin gwanjon ya ce ...