Wakilinmu ya shiga Khartoum kwanaki kaɗan bayan da sojojin Sudan suka sake karɓe iko da birnin daga hannun dakarun RSF, bayan ...
Dokokin ƙasa da ƙasa dai sun haramta kai hari kan fararen hula a fagen yaƙi, kuma sun bayar da kariya ga ma'aikatan lafiya.